Psalms 104:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai teku, babba da kuma fāɗi, cike da halittun da suka wuce ƙirga, abubuwa masu rai babba da ƙarami.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا تٜىٰكُ ثَنْ، مَيْ ڢِيلِ دَ غِرْمَ ثِكٜىٰ دَ حَلِتُّنْ دَ سُكَڢِے غَبَنْ ڧِرْغٜىٰ، مَاسُ رَيْ، مَنْيَ دَ ڧَنَانَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga babbar teku mai fāɗi, Inda talikai da ba su ƙidayuwa suke zaune, Manya da ƙanana gaba ɗaya.