Psalms 104:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can jiragen ruwa suna kai komo, kuma dodon ruwan da ka yi, yฤ yi wasa a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ุฌูุถูุงุบูููฐูู ุถููู ู
ูุงุณู ูููู ุฏู ูููฐููุงูููุ ุบูุง ุฏููุงูุฏููุงูู ุถููููููู ููููฐุจูููุชููู ููููุฏู ูููู ุฏููุงูู
ููู ูููู ููุณู ุนูุซููููู ุถูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jiragen ruwa suna tafiya a kansa, Dodon ruwa wanda ka halitta, a ciki yake wasa.