Psalms 104:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ba su da shi, sai su tattara shi; sa’ad da ka buɗe hannunka, sukan ƙoshi da abubuwa masu kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْ كَابَاسُ، سَيْ سُتَارَ، إِنْ كَابُوطٜىٰ حَنُّنْكَ، سَيْ سُڧُواْشِ دَݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ba su, sun ci, Ka tanada musu abinci, sun ƙoshi.