Psalms 104:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari ɗaukakar Ubangiji ta dawwama har abada; bari Ubangiji yă yi farin ciki cikin aikinsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ طَوْكَكَرْ يَهْوٜىٰهْ تَدَوَّمَ حَرْ أَبَدَا! بَرِ يَهْوٜىٰهْ كُمَ يَيِ ڢَضٍ ثِكِ دَ أَيُّكَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ma darajar Ubangiji ta dawwama har abada! Da ma Ubangiji ya yi farin ciki da abin da ya halitta!