Psalms 104:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
shi wanda ya dubi duniya, sai ta razana, wanda ya taɓa duwatsu, sai suka yi hayaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے وَنْدَ إِنْ يَدُوبِے دُونِيَا، سَيْ تَغِرْغِظَ إِنْ يَتَٻَ مَنْيَنْ تُدَّيْ، سَيْ سُڢِتَرْدَ هَيَاڧِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya dubi duniya, sai ta girgiza, Ya taɓa duwatsu, sai suka tuɗaɗo da hayaƙi.