Psalms 104:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kafa duniya a kan tussanta; ba za a iya matsar da ita ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا كَڢَ دُونِيَا عَكَنْ تُوشٜىٰنْتَ دَرَمْ حَرْ أَبَدَا أَبَدِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa duniya ta kahu sosai a bisa harsashin gininta, Ba kuwa za a iya kawar da ita ba har abada.