Psalms 104:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka gudu a bisa duwatsu, suka gangara zuwa cikin kwaruruka, zuwa wurin da ka shirya musu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ هَوْرَ سُكَ رُڢٜىٰ تُدَّيْ، سُنَ غَنْغَرُواْوَ ذُوَا ݣُورِ ذُوَا عِنْدَ كَكَڢَ مُسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya haura kan duwatsu, ya gangara cikin kwaruruka, Wurin da ka shirya masa.