Psalms 105:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya fitar da Isra’ila, ɗauke da azurfa da zinariya, kuma daga cikin kabilansu babu wani da ya kāsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢِتَرْدَ إِسْرَٰٓءِيلَ ثِكٜىٰ دَ أَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَ، بَابُ كُواْ طَيَ ثِكِنْ ذُرِيَرْسُ دَ يَكَاسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya bi da Isra'ilawa, suka fita, Suka kwashi azurfa da zinariya, Dukansu kuma ƙarfafa ne lafiyayyu.