Psalms 105:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya shimfiɗa girgije kamar mayafi, da kuma wuta don ta ba su haske da dare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَشِمْڢِطَا غِرْغِجٜىٰ دُواْمِنْ يَبَاسُ إِنُوَ، وُتَا كُمَ دَ دَرٜىٰ دُواْمِنْ يَبَاسُ حَصْكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa girgije ya yi wa jama'arsa inuwa, Da dare kuma wuta ta haskaka musu.