Psalms 106:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Finehas ya miƙe tsaye ya ɗauki mataki, sai annobar ta daina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِنٜىٰهَسْ يَمِيڧٜىٰ ڟَيٜىٰ يَطَوْكِ مَتَاكِ، سَيْ بَلَعِنْ يَڟَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Finehas ya tashi, ya yanke hukunci a kan laifin, Aka kuwa kawar da annobar.