Psalms 106:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tuna da ni, ya Ubangiji, sa’ad da ka nuna alheri ga mutanenka, ka zo ka taimake ni sa’ad da ka cece su,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنَ دَنِے، يَا يَهْوٜىٰهْ ، أَ لُواْكَثِنْ أَلْحٜىٰرِنْكَ غَ جَمَعَرْكَ؞ كَسَا نِے عَثِكِنْسُ أَ لُواْكَثِنْ ثٜىٰتُوانْكَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tuna da ni sa'ad da za ka taimaki jama'arka, ya Ubangiji! Ka sa ni cikinsu, sa'ad da za ka cece su.