Psalms 106:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da kakanninmu suke a Masar, ba su damu da muโujizanka ba; ba su tuna yawan alheranka ba, suka kuma yi tayarwa a teku, Jan Teku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููุงูููููููู
ู ุณููู ุงูู ู
ูุตูุฑูุ ุจูุณููู ุชูููุงูู ุนููููู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ูู ููููููููฐูู ุจูุ ุจูุณู ุชููู ุฏู ูููููู ฺงูููููุฑูุณู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุงุจูุ ุณููููู ู
ูุณู ุชูุงููููููฐ ุนูุจูุงูููู ุชูููฐูููู ุซูููููุฑู ุงููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakanninmu a Masar Ba su fahimci ayyukan Allah masu banmamaki ba, Sau da yawa sukan manta da irin ฦaunar da ya nuna musu, Suka tayar wa Mai Iko Dukka a Bahar Maliya.