Psalms 106:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tsawata wa Jan Teku, ya kuwa bushe; ya bi da su ta cikin zurfafa sai ka ce a hamada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَ عُمَرْتَ، سَيْ تٜىٰكُنْ ثِيَوَرْ إِوَ تَبُوشٜىٰ، يَڧٜىٰتَرٜىٰ دَسُو تَتٜىٰكُ عَبُوسَشِّيَرْ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tsauta wa Bahar Maliya, ta ƙafe, Har ya bi da jama'arsa su haye Kamar a bisa busasshiyar ƙasa.