Psalms 108:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yabe ka, ya Ubangiji, a cikin al’ummai; zan rera game da kai cikin mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، ذَنْ غُواْدٜىٰ مَكَ عَثِكِنْ ڧَبِيلُ، ذَنْ رٜىٰرَ يَبُوانْكَ عَثِكِنْ أَلْعُمَّيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi maka godiya a tsakiyar sauran al'umma, ya Ubangiji! Zan yabe ka a tsakiyar kabilai!