Psalms 109:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari mai binsa bashi yă ƙwace dukan abin da yake da shi; bari baƙi su washe amfanin aikinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ مَيْبِنْسَ بَاشِ يَڨُوثٜىٰ كُواْمٜىٰنْسَ، بَاڧِ كُمَ سُݣُوشِ عَيْكِنْ ظُڢَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa waɗanda suke binsa bashi su kwashe Dukan abin da yake da shi. Ka sa baƙi su kwashe dukan abin da ya sha wahalar nema.