Psalms 109:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari kada kowa yă yi masa alheri ko yă ji tausayin marayunsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ وَنِ يَنُونَ مَسَ أَلْحٜىٰرِ، كُواْ يَجِ تَوْسَيِنْ یَیَنْسَ مَرَايُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa kada kowa ya yi masa alheri sam, Kada ka bar kowa ya lura da marayunsa.