Psalms 109:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari zunubansu su kasance a gaban Ubangiji kullum, don yă sa a manta da su daga duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَتُنَ دَ ذُنُبَنْسُ كُلُّمْ، عَمَّا أَمَنْتَادَ سُونَنْسُ طُنْ‌غُمْ دَغَ دُونِيَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tuna da zunubansu kullayaumin, ya Ubangiji, Amma su kansu a manta da su ɗungum!