Psalms 109:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama bai taɓa yin tunanin yin alheri ba, amma ya tsananta wa matalauta da mabukata da kuma masu fid da zuciya har suka mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مُتُمِنَّنْ بَيْتَٻَ تُنَانِنْ يِنْ أَلْحٜىٰرِ بَ، يَكَنْ ڟَنَنْتَاوَ مَتَلَوْتَ دَ مَاسُ بُڧَاتَ، دَ مَاسُ ڢِدَّ ذُوثِيَا حَرْ يَكَشٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama mutumin nan bai taɓa tunanin yin alheri ba, Yakan tsananta wa talakawa, da matalauta, da kasassu, har ya kashe su.