Psalms 109:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa la’antarwa kamar rigarsa; ta shiga cikin jikinsa kamar ruwa, cikin ƙasusuwansa kamar mai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَنْيَ لَعَنَ كَمَرْ رِغَرْسَ، بَرِ لَعَنَ تَجِڧٜىٰشِ كَمَرْ ضُوَ، تَشِغَ ڧَسُسُوَنْسَ كَمَرْ مَيْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan la'antar a sawwaƙe kamar yadda yake sa tufafinsa. Ka sa la'antarwa da yake yi Su jiƙa shi kamar ruwa, Su shiga har ƙasusuwansa kamar mai,