Psalms 109:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari tă zama kamar mayafin da aka ɗaura kewaye da shi, kamar ɗamara da aka ɗaura kewaye da shi har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ لَعَنَ تَطَوْرٜىٰشِ كَمَرْ ذَانِ، كَمَرْ طَمَرَرْ دَيَكٜىٰ طَوْرٜىٰ دَشِ كُلُّمْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su lulluɓe shi kamar tufa, Su kuma kewaye shi kamar ɗamara.