Psalms 109:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su iya la’anta, amma kai za ka sa albarka; sa’ad da suka tasar za su sha kunya, amma bawanka zai yi farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُو سُيِ تَلَعَنْتَاوَا، عَمَّا كَيْ كَيِ تَسَا أَلْبَرْكَ، ذَاسُ تَاسُواْ مِنِ، عَمَّا كَيْ كَيِ تَكُنْيَتَرْ دَسُو، نِے بَاوَنْكَ كُوَ إِنْيِ ڢَضٍ ثِكِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Watakila su la'anta ni, Amma kai za ka sa mini albarka, Ka sa a kori waɗanda suke tsananta mini. Da ma ka sa ni da nake bawanka, in yi murna.