Psalms 109:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka yi masa shari’a, bari a same shi da laifi, bari kuma addu’o’insa su hukunta shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شَرِيعَرْسَ كُوَ أَ سَامٜىٰشِ دَ لَيْڢِے، بَرِ أَدُّعَرْسَ كُمَ تَذَمَ ذُنُوبِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa a same shi da laifi a shari'ar da ake yi masa, Ka sa har addu'ar da yake yi Ta zama babban laifi!