Psalms 109:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari ’ya’yansa su zama marayu matarsa kuma gwauruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ یَیَنْسَ سُذَمَ مَرَايُ، مَاتَرْسَ كُمَ مَرَرْ مِجِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa 'ya'yansa su zama marayu, Matarsa kuwa ta zama gwauruwa!