Psalms 11:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama duba, mugaye sun tanƙware bakkunansu; sun kuma ɗana kibiyoyinsu don su harbi mutanen kirki a zuciya daga cikin duhu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، مُوغَيٜىٰ سُنْ ڠَرَ بَكَنْسُ، سُكَ كُمَ عَوْنَ كِبِيُواْيِنْسُ، دُوانْ أَدُهُ سُهَرْبِے مُتَنٜىٰ مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin mugaye sun ja bakkunansu, Sun kuma ɗana kibansu Domin su harbi mutanen kirki a duhu.