Psalms 11:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji mai adalci ne, yana ƙaunar gaskiya masu adalci za su ga fuskarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا يَهْوٜىٰهْ مَيْ أَدَلْثِے نٜىٰ، يَنَ ڧَوْنَرْ أَيُّكَنْ أَدَلْثِے، مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ ذَاسُ غَ ڢُسْكَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji mai adalci ne, yana ƙaunar kyawawan ayyuka, Masu yi masa biyayya za su zauna a gabansa.