Psalms 111:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya nuna wa mutanensa ikon ayyukansa, yana ba su ƙasashen waɗansu al’ummai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنُونَ وَ جَمَعَرْسَ إِيكُوانْ أَيُّكَنْسَ تَوُرِنْ بَاسُ غَادُوانْ أَلْعُمَّيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya nuna ikonsa ga jama'arsa Saboda ya ba su ƙasashen baƙi.