Psalms 112:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yansa za su zama manya a ƙasar; tsaran masu aikata gaskiya za su sami albarka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُرِيَرْسَ ذَاسُ ذَمَ مَاسُ غِرْمَ ثِكِنْ ڧَسَرْ، ڟَارَرْ نَنْ مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ ذَاسُ سَامِ أَلْبَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yansa za su zama manyan ƙasar, Zuriyar mutumin kirki za ta yi albarka.