Psalms 112:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko a cikin duhu haske kan haskaka wa mai aikata gaskiya, mai alheri mai tausayi da kuma mai adalci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِ حَصْكٜىٰ نٜىٰ مَيْ تَاسُواْوَ ثِكِنْ دُهُ غَ مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ، مَيْ أَلْحٜىٰرِ نٜىٰ دَ تَوْسَيِ دَ أَدَلْثِے كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haske yakan haskaka wa mutanen kirki a cikin duhu, Da waɗanda suke yin alheri, da jinƙai, da gaskiya.