Psalms 113:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana ɗaukaka Ubangiji a bisa dukan al’ummai, ɗaukakarsa a bisa sammai
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ مَيْ طَوْكَكَنٜىٰ عَبِسَ دُكَنْ ڧَبِيلُ، دَرَجَرْسَ تَڢِے سَمَّيْ غِرْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yake mulkin dukan sauran al'umma, Ɗaukakarsa tana bisa kan sammai.