Psalms 113:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne yake kamar Ubangiji Allahnmu, Wannan mai zama a kursiyi can bisa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنٜىٰنٜىٰ كَمَرْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْمُ، وَنْدَ يَكٜىٰ ظَوْنٜىٰ عَثَنْ بِسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wani kamar Ubangiji Allahnmu. Yana zaune a can ƙwanƙolin sama,