Psalms 113:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya zaunar da su tare da sarakuna, tare da sarakunan mutanensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَا سُثِ تَرٜىٰدَ یَیَنْ سَرْكِے، تَرٜىٰدَ یَیَنْ سَرْكِنْ مُتَنٜىٰنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan sa su zama abokan sarakuna, Sarakunan jama'arsa.