Psalms 114:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Teku ya kalla ya kuma gudu, Urdun ya juye da baya;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جَنْ تٜىٰكُ تَغَنْسُ تَغُدُ، كُواْغِنْ يُواْدَنْ يَجَا دَ بَايَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bahar Maliya da ya duba, sai ya gudu, Kogin Urdun ya daina gudu.