Psalms 114:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa, ya teku, kika gudu, Ya Urdun, ka juya baya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كٜىٰ تٜىٰكُ، مٜىٰ يَڢَرُ دَ كِكَ غُدُ؟ كَيْ كُواْغِنْ يُواْدَنْ دَ كَجَا دَ بَايَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me ya faru ne, ya teku, da ya sa ki gudu? Kai fa Urdun, me ya sa ka daina gudu?