Psalms 114:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku duwatsu, kuka yi tsalle kamar raguna, ku tuddai, kamar tumaki?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُو مَنْيَنْ تُدَّيْ، دَ كُكَيِ تَڟَلّٜىٰ كَمَرْ رَغُنَ؟ كُو دُوَڟُو كُمَ، كَمَرْ یَنْ تُمَكِ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku fa duwatsu, me ya sa kuka yi ta tsalle kamar awaki? Tuddai, me ya sa kuka yi ta tsalle, Kuna kewayawa kamar tumaki?