Psalms 115:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku da kuke tsoronsa, ku dogara ga Ubangiji, shi ne mai taimakonsu da garkuwarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كُو مَاسُ ڟُواْرُوانْسَ، كُدُواْغَرَ غَ يَهْوٜىٰهْ! شِينٜىٰ مَيْ تَيْمَكُوانْكُ دَ غَرْكُوَرْكُ كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku dogara ga Ubangiji, dukanku waɗanda kuke tsoronsa! Shi yake taimakonku, yana kiyaye ku.