Psalms 115:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna da bakuna, amma ba sa magana, idanu, amma ba sa gani;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَدَ بَكُنَ، عَمَّا بَاسَ مَغَنَ، سُنَدَ إِدَانُو، عَمَّا بَاسَ غَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna da baki, amma ba sa magana, Suna da idanu, amma ba sa gani.