Psalms 115:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suna da kunnuwa, amma ba sa ji, hanci, amma ba sa jin ƙanshi
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَدَ كُنُّوَ، عَمَّا بَاسَجِ، سُنَدَ حَنْثِ، عَمَّا بَاسَجِنْ ڧَنْشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna da kunnuwa, amma ba sa ji, Suna da hanci, amma ba sa jin ƙanshi.