Psalms 115:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suna da hannuwa, amma ba sa iya taɓa kome, ƙafafu, amma ba sa iya tafiya; ba sa iya ce wani abu da maƙogwaronsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَدَ حَنُّوَ، عَمَّا بَاسَ عِيَ رِڧُوانْ كُواْمٜىٰ، سُنَدَ ڧَڢَاڢُ، عَمَّا بَاسَ عِيَ تَڢِيَ؞ دَغَ مَڧُواْڠُورُوانْسُ كُوَ بَابُ مُرْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna da hannuwa, amma ba sa iya riƙon kome, Suna da ƙafafu, amma ba sa iya tafiya. Ba su da murya sam.