Psalms 116:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, da gaske ni bawanka ne; ni bawanka ne, ɗan baiwarka; ka ’yantar da ni daga sarƙoƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، حَڧِيڧَ نِے بَاوَنْكَ نٜىٰ، طَنْ بَيْوَرْكَ، كَيْ كَكُنْثٜىٰنِ دَغَ سَرْڧُواْڧِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni bawanka ne, ya Ubangiji, Ina bauta maka yadda mahaifiyata ta yi, Ka 'yantar da ni.