Psalms 116:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama kai, ya Ubangiji, ka ceci raina daga mutuwa, idanuna daga hawaye, ƙafafuna daga tuntuɓe,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا يَهْوٜىٰهْ يَاثٜىٰثِ رَيْنَ دَغَ مُتُوَ، عِدَنُونَ دَغَ هَوَيٜىٰ، ڧَڢَاڢُنَ كُمَ دَغَ تُنْتُٻٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya cece ni daga mutuwa, Ya share hawayena, Bai bari a kāshe ni ba.