Psalms 118:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan al’ummai sun kewaye ni, amma a cikin sunan Ubangiji na hallaka su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ أَلْعُمَّيْ سُنْ كٜىٰوَيٜىٰنِ، ثِكِنْ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ نَشَرٜىٰسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ma ƙiya da yawa sun kewaye ni, Amma na hallaka su ta wurin ikon Ubangiji!