Psalms 118:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun kewaye ni a kowane gefe, amma a cikin sunan Ubangiji na hallaka su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْ كٜىٰوَيٜىٰنِ، عِ، سُنْ كٜىٰوَيٜىٰنِ، ثِكِنْ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ نَشَرٜىٰسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kewaye ni a kowane gefe Amma na hallaka su ta wurin ikon Ubangiji!