Psalms 118:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun rufe ni kamar ƙudan zuma, amma suka mutu nan da nan kamar ƙayayyuwa masu cin wuta; a cikin sunan Ubangiji na hallaka su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْ كٜىٰوَيٜىٰنِ كَمَرْ ڧُدَنْ ظُمَ، سُنْ مُتُ كَمَرْ وُتَا مَيْثِنْ ثِيَوَ، ثِكِنْ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ نَشَرٜىٰسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka rufe ni kamar ƙudan zuma, Amma suka ƙone nan da nan kamar wutar jeji, Ta wurin ikon Ubangiji na hallaka su!