Psalms 118:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An ture ni baya na kusa fāɗuwa, amma Ubangiji ya taimake ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ مَاڟَ مِنِ دَ ڟَنَنِ حَرْ نَيِكُسَ إِنْ ڢَاطِ، عَمَّا يَهْوٜىٰهْ يَا تَيْمَكٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka auko mini da tsanani, Har aka kore ni, Amma Ubangiji ya taimake ni.