Psalms 118:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sowa ta farin ciki da nasara sun fito a cikin tentunan adalai, “Hannun dama na Ubangiji ya aikata manyan abubuwa!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُرْيَرْ ڢَضٍ ثِكِ دَ نَصَرَا سُنَ إِيهُ عَثِكِنْ سَنْسَنِنْ مَاسُ أَدَلْثِے ثٜىٰوَ «حَنُّنْ دَامَنْ يَهْوٜىٰهْ يَعَيْكَتَ مَنْيَنْ أَبُبُوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa kunne ga sowar murna ta nasara A cikin alfarwan jama'ar Allah. “Ikon Ubangiji mai girma ne ya aikata wannan!