Psalms 118:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yana tare da ni; shi ne mai taimakona. Zan yi nasara a kan abokan gābana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَنَ تَرٜىٰدَنِ دُوانْ تَيْمَكُواْنَ، ذَنْ‌غَ ڢَاطُوَرْ أَبُواْكَنْ غَابَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ne yake taimakona, Zan kuwa ga fāɗuwar maƙiyana da idona.