Psalms 119:126 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokaci ya yi da za ka yi wani abu, ya Ubangiji; ana karya dokarka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ูููุงูููุซููู ุนููููููููู ููููุ ุบูู
ูุง ู
ูุชูููููฐ ุณููู ููุฑููู ูููุงูููุฑูููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, lokaci ya yi da za ka yi wani abu, Saboda mutane sun ฦi yin biyayya da dokarka!