Psalms 12:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
masu cewa, “Da harsunanmu za mu yi nasara; leɓunanmu za su kāre mu, wane ne maigidanmu?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ ثٜىٰوَ «دَ بَاكِنْمُ ذَامُثِ نَصَرَا؞ ذَامُ ڢَطِ أَبِنْدَ مُكٜىٰسُواْ، وَ ذَيْ هَنَمُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan ce, “Za mu yi magana yadda muka ga dama, Ba kuwa wanda zai hana mu. Wane ne yake da ikon faɗa mana abin da za mu faɗa?”