Psalms 121:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yana tsaronka, Ubangiji ne inuwa a hannun damanka;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ مَيْ كِيَايٜىٰكَ، يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ إِنُوَ عَبِسَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji zai lura da kai, Yana kusa da kai domin ya kiyaye ka.