Psalms 122:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An gina Urushalima kamar birnin da aka yi a harhaɗe wuri guda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُرُوشَلِيمَ تَا غِنُ، بِرْنِ نٜىٰ هَرْهَطٜىٰ أَوُرِے طَيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Urushalima birni ce wadda aka maido ta yadda take dā, Da kyakkyawan tsari, a shirye!